iqna

IQNA

Tsanani da taurin kai suna daga cikin halayen da idan mutum ya kasance yana da ita ba zai taba iya kaiwa ga gaskiya ba kuma kullum yana dagewa akan dabi'unsa ko tunaninsa.
Lambar Labari: 3487803    Ranar Watsawa : 2022/09/04